By Maryam Farouk On October 16, 2024
Badaru Yayi Kira da Haɗin Karfi da Karfe a Masana’antar Sojoji Kamar Yadda Nijeria ke Cigaba da Fuskantar Rashin Tsaro
Mai Girma Ministan Tsaro, H. E. Mohammed Badaru Abubakar, CON, mni, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na kara karfin sojojin Najeriya ta hanyar inganta bincike da ci gaba. Da yake jawabi a wurin taron karawa juna sani na shekara-shekara da [...]